IQNA - Tare da Maulidin Karshen Mai Girma Muhammad Mustafa (AS) da Imam Sadik (AS) da safiyar yau, an gudanar da bukin tunawa da wannan babbar biki ta al'ummar musulmi a Husainiyar Imam Khumaini (RA).
Lambar Labari: 3493848 Ranar Watsawa : 2025/09/10
Tehran (IQNA) Babban laifin da yahudawan sahyuniya suka aikata na kai farmaki kan masu ibada a masallacin Aqsa ya gamu da babban martani daga al'ummar Palastinu da sauran kasashen duniya.
Lambar Labari: 3488927 Ranar Watsawa : 2023/04/06
Tehran (IQNA) Shugabannin musulmin duniya sun fitar da sanarwa tare da yin Allah wadai da wulakanta kur'ani mai tsarki a kasashen Sweden da Netherlands.
Lambar Labari: 3488561 Ranar Watsawa : 2023/01/26
Tehran (IQNA) mataimakin babban malamin Azhar ya bayar da kyautuka na musamman ga dalibai da suka nuna kwazo a bangaren kur'ani.
Lambar Labari: 3486542 Ranar Watsawa : 2021/11/11
Babban sakataren Hizbullah ya bayyana cewa ba za a lamunce wa shigar shugular Amurka cikin Harkokin Lebanon ba.
Lambar Labari: 3484242 Ranar Watsawa : 2019/11/11